Thursday, January 15
Shadow

A yayin da wasu ‘yan Najeriya ke cewa Chukwueze da gangan ya barar da Penalty dinsa, sabon Bidiyo ya nunashi yana kuka

Sabon Bidiyon dan kwallon Najeriya, Chukwueze yana kuka bayan barar da Penalty ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Dalili kuwa shine a baya, wasu sun yi amannar cewa da gangan ya barar da kwallon Penal din.

@extreme16media

Football can be cruel 💔 One moment doesn’t define a player. Respect, Samuel Chukwueze. #AFCON2025 #Nigeria #TotalEnergiesAFCON2025 #sportsontiktok

♬ Stand Strong (feat. Sunday Service Choir) – Davido
Karanta Wannan  Bayan na Farko, Matatar Man fetur din Dangote ta sake aika Jiragen Ruwa uku dauke da Gas zuwa kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *