Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan iya kashe aurena dan in hau Social Media in samu Followers >>Inji Wannan matar

Wata mata ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ta bayyana cewa, zata iya kashe aurenta dan ta hau Social Media ta samu followers.

Daga baya dai ta bayyana cewa da wasa take amma kalaman nata sun baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yan darika an kunyata, An yi rawar Maulidi, Maulidi bashi da tushe a addini>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *