Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je kallon wasan Najeriya da Morocco a kasar Morocco yace ‘yan Najeriya a filin wasan basu wuce su 20 ba, da ace Najeriya taci Morocco da sun dandana kudarsu

Wani dan Najeriya da ya je kasar Morocco kallon wasan Najeriya da Morocco ya dauki hankula bayan da yace duka ‘yan Najeriya da suka je filin wasan basu wuce su 20 ba.

Yace da Najeriya ta ci Morocco, da sun dandana kudarsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanzu mun gano cewa Tinubu baya kishin Addini, Baya sauraren mu, Muna fatan Allah ya saukeshi karya kara shekara daya akan Mulki>>Inji Malaman da suka tallata Tinubu a 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *