
Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta ware kudi har Naira N587 billion ($413.046m) dan magance matsalar tsaro a Najeriya da sauran wasu kasashen Afrika.
Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin shekarar 2026.
Hakan na zuwane bayan da Amurkar ta kai hari a jihar Sokoto.
Hakanan kuma a baya, kasar Amurka ta kawowa sojojin Najeriya tallafin kayan aiki.