Friday, January 16
Shadow

Har Yanzu Beli Kyautane: Duk dansandan da yace ku bashi kudin beli ku kawo mana korafi>>Inji Hukumar ‘Yansanda

Hukumar ‘yansandan Najeriya reshen Abuja sun bayyana cewa, Har yanzu Beli Kyautane.

Hukumar tace duk dansandan daya Bukaci sai an bashi kudi kamin a bayar da beli a kai musu karansa.

Hakan ya fito ne daga bakin me magana da yawun hukumar,SP Josephine Adeh.

Ta bayyana hakane yayin da ake ta korafi akan wasu ‘yansanda da suka ki bayar da beli suka ce sai an biya kudi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda DSS ska warce wayar wani dake daukar Shugaba Tinubu Bidiyo a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *