
Rafali Jalal Jayed dan kasar Morocco ne aka nada ya hura wasan Najeriya da Egypt.
Lamarin ya dagawa ‘yan Najeriya da yawa hankali inda wasu kw ganin ba lallai awa Najeriya adalci a wasan ba.
A ranar 17 ga watan Janairu ne dai za’a buga wasan inda za’a samu wanda zai zo matsayi na uku a tsakanin kasashen biyu a gasar AFCON.
