
Wannan wata matace data yi ikirarin cewa oganta ya koreta daga wajan aiki saboda ta goyi bayan Senegal a wasan karshe na gasar AFCON da aka buga.
Matar dai tana aiki ne ga wani mutum a kasar ta Morocco amma da aka zo wasan karshe na gasar AFCON wanda aka buga tsakanin Morocco da Senegal, matar ta Goyi bayan Senegal wanda sune suka ci kofin.
Saidai dalilin haka haushi ya kama oganta ya koreta daga aiki.