
Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, a wajan taron Katsina, ya ji wata murya daga sama tace masa An gafarta muku zunubanku.
Yace dan haka duk wanda ya halarci wajan wannan Maulidi an yafe masa zunubansa.
Ya ya bayyana hakane a cikin wani Bidiyo daya saki.