Wednesday, April 15
Shadow

Kalli Bidiyon: A wajan taron Mailidin Katsina, naji wata Murya daga sama tace Na gafarta muku zunubanku>>Inji Alhaji Anisee

Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, a wajan taron Katsina, ya ji wata murya daga sama tace masa An gafarta muku zunubanku.

Yace dan haka duk wanda ya halarci wajan wannan Maulidi an yafe masa zunubansa.

Ya ya bayyana hakane a cikin wani Bidiyo daya saki.

Karanta Wannan  Fina-Finan da 'yan Najeriya ke kallone yasa mutane da yawa ke son yin kudi dare daya>>Inji Matar Shugaban kasa, Remi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *