
Wani Bidiyo da aka ga wata mata tana sa mijinta cewa ya zagi surukansa na wajan uwargidansa ya dauki hankula sosai.
A Bidiyon an ji matar tana cewa mijin nata yayi abubuwa na ban mamaki kuma yana ta yi.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan Bidiyon inda suke zargin cewa ta Asirceshine.
Saidai tuni matar ta goge Bidiyon inda tace wasa ne suke.