Friday, May 8
Shadow

Kalli Bidiyon irin tarbar da Cristiano Ronaldo da sauran ‘yan wasan Al Nasr sukawa Sadio Mane

Bayan daukar kofin AFCON, Sadio Mane ya koma kasar Saudiyya kunguyarsa ta Alnasr.

Kuma ya samu kyakkyawar tarba daga abokan wasansa irin su Cristiano Ronaldo da sauransu.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwa game da yanda ake kirkiro Bidiyo na bogi na shugaban kasa dake nunashi a wani yanayi mara kyau domin ɓata masa suna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *