
A yayin da akw ta jimami da Alhinin Abinda Umar yawa matar aure da ‘ya’yanta, wani ya fito ya bayyana wasu abubuwa da Umar ya aikata a baya.
Ya bayyana cewa, dama can Umar ba mutumin kirki bane, a danginsu dama ba sonsa ake ba saboda halayensa marasa kyau.
Ya bayyana cewa Umar ya taba zakewa kanwarsa, ya chyre mata Ido sannan yayi sanadiyyar rabata da Duniya
Sannan yace an rufe abinne aka barshi tsakanin dangi ba’a gayawa Kowa ba dan a rufa asiri.