Wannan wata Bazawara ce data bayyana cewa, matan aure su daina sha’awar rayuwar zawarci.
Tace yawanci zawarawa basa iya hakura da mu’amalar da mijin su ke musu kamin aurensu ya mutu, ko da aurensu ya mutu suna ci gaba da bin maza.