Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Ganduje a irin wannan shigar ya dauki hankula sosai

Wani Bidiyo diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.

An ga Bidiyon nata tana sanye da riga ba dan kwali inda take ta rangwada ana daukarta Bidiyon.

Da yawa dai sun yi mamakin hakan inda suke cewa doka yawanci akan Talakawa take aiki.

Karanta Wannan  Cin Amana Ne Zaɓar Shugaban Da Bai Cancanta Ba, Cewar Sheikh Dr. Abdulƙadir Adam Isawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *