Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani babban soja ya durkusa a gaban Sheikh Gumi, lamarin ya dauki hankula sosai

An ga wani Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda wani babban soja ya durkuda yake gaishe da babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi.

Kamin dukawar Sojan, An ga sojan sai da ya sara masa.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Sau 35 kenan nake zuwa aikin Umrah, na biya kudin Jirgi Naira Dubu 1>>Inji Wannan Hajiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *