Thursday, November 19
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka watso mata kaya waje saboda kasa biyan kudin haya

Wannan wata Inyamura ce data dauki hankula bayan da megidan da take haya ya watso mata kaya waje.

Tace tana yana binta bashin watanni 8 ne shine ta fita, ta dawo ta tarar da ya watso mata kaya waje.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karin farko, Musulma me sanye da Hijabi, Ameera Hashwi, ta zama Sarauniyar kyau a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *