
A yayin da ake rade-radin cewa, Gwamnatin Kano zata sauke Sarki Muhammad Sanusi II, Wani Bidiyon Sarkin Dawaki ya bayyana.
Inda aka ji yana cewa, Ganduje da ya saukeshi, wani gari ya kaishi, amma su ba zasu yi haka ba, yace suna rokon ko Wudil ne a kaishi.
Ya bayyana cewa kaninsa ne.