Tuesday, February 3
Shadow

Jadawalin Sojojin da ake zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Wadannan sune sojoji 16 da ake zargi da yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jhuyin mulki.

The full names of 16 officers indicted in alleged coup plot against President Bola Tinubu.

  • Brigadier General Musa Abubakar Sadiq (Nasarawa)
  • Colonel M. A. Ma’aji (Niger)
  • Lieutenant Colonel S. Bappah (Bauchi)
  • Lieutenant Colonel A. A. Hayatu (Kaduna)
  • Lieutenant Colonel Dangnan (Plateau)
  • Lieutenant Colonel M. Almakura (Nasarawa)
  • Major A. J. Ibrahim (Gombe)
  • Major M. M. Jiddah (Katsina)
  • Major M. A. Usman (Federal Capital Territory)
  • Major D. Yusuf (Gombe)
  • Major I. Dauda (Jigawa)
  • Captain I. Bello (DSSC 43)
  • Captain A. A. Yusuf
  • Lieutenant S. S. Felix (DSSC)
  • Lieutenant Commander D. B. Abdullahi (Nigerian Navy)
  • Squadron Leader S. B. Adamu (Nigerian Air Force)
Karanta Wannan  Idan Peter Obi ya dawo PDP ya tsaya takarar shugaban kasa, babu wani dan takara daga Arewa da zai iya kayar dashi>>Inji Farfesa Jerry Gana

Kusan dukansu daga Arewa suke kuma a wani Rahoto da sahara reporters ta ruwaito tace an tursasa musu ne wajan amincewa da laifin yiwa shugaban kasar Jhuyin mulki.

Hakanan Rahoton yace, sojojin da ake zargin sun kai sama da 30 amma guda 16 ne kawai ake fada a hukumance.

A dai Rahoton yace wasu sojojin ma suna can kasashen waje suna karatu ko karbar horo aka kirawosu suka dawo sannan aka tuhumesu da hannu a lamarin.

Hukumar soji ta Najeriya dai tace nan ba da jimawa ba za’a gurfanar dasu a gaban kotun soji dan yanke musu hukunci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *