Thursday, August 27
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: A karin farko tun bayan komawar Abba APC an hadu tsakanin Abba da Kwankwaso

Wani sabon Bidiyon haduwar Abba da Kwankwaso ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta sharhi akansa.

Anga Abba ya je ya durkusa a gaban Kwankwason suna gaisawa.

Rahoton dai yace wannan Bidiyon shine karin farko da aka hadi tsakanin Abba da Kwankwaso a baiwar Jama’a tun bayan komawar Abban APC.

Karanta Wannan  Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *