Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da Sarkin Machina ya baiwa Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni Machiji

A wajan taron al’ada na Machina, a jihar Yobe Sarki ya fiddo Machiji inda ya baiwa Gwamna Mai Mala Buni.

An dai ga Gwamnan na Murmushi.

Karanta Wannan  Wasu 'yan ADC sun maka su Atiku a kotu suna kalubalantar shugabancin jam'iyyar da aka baiwa David Mark

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *