Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon: A karin farko tun bayan da Gfresh ya saketa, Maryam Mimi ta yi magana

Tsohuwar matar Gfresh Al-amin wadda ya saka ta karshe watau Maryam Mimi ta tabbatar da sakin da ya mata.

Ta wallafa a shafinta na Tiktok cewa mutuwar Aure kaddarace kuma ita kadai tasan abinda take ji a zuciyarta ba zata gayawa Duniya ba.

https://www.tiktok.com/@maryammimi3166/video/7603080335345126677?_r=1&_t=ZS-93eQA0DNtuD
https://www.tiktok.com/@maryammimi3166/photo/7602758416804744469?_r=1&_t=ZS-93eS9HyKLdB
Karanta Wannan  An kama mutane 3 a jihar Naija saboda baiwa me ciki Naira Miliyan 30 dan ta yadda su cire cikinta me watanni 6 dan yin tsafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *