Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojojin Najeriya ke daukar hotuna da sojojin kasar Amurka da suka zo Najeriya

An hangi wasu sojojin Najeriya tare da sojojin kasar Amurka da suka zo tayasu aiki suna daukar hotunan Selfie.

Hotunan sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Shugaban Yahudawan Najeriya sun kaiwa Nnamdy Khanu ziyara a gidan yarin Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *