Friday, February 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da tace ta Tuba ta daina hawa Bidiyon Bqtsq, Habiba Dorayi ta koma ruwa

A kwanakin baya, Tauraruwar Tiktok da ta yi suna wajan hawa Bidiyon kalaman batsa na me tallar magani, Habiba Dorayi ta fito tace ta daina.

Ta bayyana hakane inda takewa musamman masu amfani da Facebook gargadin cewa su daina amfani sa hotonta suna cewa ta yi kalaman batsa.

Tace ko Bidiyon da take hawa na me tallar maganin ta daina.

Saidai Habiba ta sake hawa Bidiyon na kalaman Batsan amma ta kulle Comment dan kar a tuna mata.

Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa tasa Tafiye-tafiye zuwa kasashen waje ya ragu da kaso 60 a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *