Friday, February 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan ba zan kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama>>Inji Alhaji Anisee

Tauraron dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, yasan ba zai kai shekaru 50 ba za’a yi tashin qiyama.

Yace dan haka yana kiran mutane su koma ga Allah su gyara tsakaninsu da Allah.

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa Filin Jirgin jihar Katsina dan halartar jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *