Tuesday, September 22
Shadow

Har yanzu bamu san dalilin da yasa, Abba ya koma APC ba>Inji Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano kuma jigon tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, har yazu basu san dalilin da yasa gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya koma jam’iyyar APC ba.

Ya bayyana hakane yayin wani zama da yayi da ‘yan Kwankwasiyyar.

Karanta Wannan  El-Rufai da Peter Obi Sun Tattauna a Gefen Taron Cambridge Africa Together a Birtaniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *