
Wannan malamin ya bayyana cewa, Allah ba ya son mutuminnan da ya kashe Naira Biliyan 1.5 akan Birthday din ‘ya’yansa a Kano.
Yace shiyasa ya bashi wadannan kudaden.
Malamin ya kara da cewa, dama yana daya daga cikin hanyar da Allah yake azabtar da wadanda suka samu kudi ba ta hanyar halal ba ya hanasu kashe kudin ta hanyar data dace.