Tuesday, April 14
Shadow

Allah Sarki: Kotu ta tasa keyar Malam Dr. Jamil, Magajin Marigayi Dr. Idris Dutsen Tanshi zuwa gidan gyaran hali

Rahotanni sun bayyana cewa, Kotu ta tasa keyar Malam Dr. Jamil zuwa gidan yari.

Babu dai dalilin kamashi zuwa yanzu amma malamai abokansa da yawa sun fito sun tabbatar da kamen.

Wasu sun bayyana cewa, suna Allah wadai da kamen inda wasu ke cewa an kamashi ba bisa adalci ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yadda Aka Ciro Ganduje Da Kyar Daga Dakin Taron APC Bayan Ya Ki Ambaton Sunan Kashim Shettima A Yayin Da Ya Ambaci Sunan Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *