Thursday, February 12
Shadow

Da Duminsa: Na mayar da matata, Maryam Nicky Minaj >>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya mayar da matarsa, Maryam Nicki Minaj.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Tiktok wanda hutudole ya kallah.

Yace Maryam ta gane kuskurenta kuma an yi magana ta hankali tsakaninsa da iyayenta.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kakakin Tsohon Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya fadi karairayin da yayi dan ya kare Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *