
Ahmad wanda ya kashe makudan kudade wajan hadawa ‘ya’yansa Bikin Birthday a Kano ya kawo Davido ya bayyana cewa kashewa Iyalinsa kudi yanzu ya fara.
Ya bayyana cewa akwai mutane 100 da yakw shirin kaiwa Umrah a Azumin bana.
Kuma yace surutun mutane be dameshi ba.