Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Shekaru na 2 ban yi amfani da bankina ba, amma yau ina zaune sai ga Naira Miliyan 24 an tura min

Wannan wani dan Najeriya ne da ya bayyana cewa, shekarunsa 2 bai yi amfani da bankinsa ba amma yana zaune kawai sai yaga Alert na naira Miliyan 24.

Ya dauki hankula inda mutane ke ta bashi mabanbanta shawarwari.

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: ‘Yan Biñďiga Sun Yi Garkuwa Da Uban Kasar Sakajiki, Alhaji Suleman Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *