Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu suka fito gangami suna kiran a hukunta El-Rufai

A yayin da a yau ya amsa gayyatar EFCC ya je ofishinsu, an ga wasu masu zanga-zanga sun fito suna kiran da a hukunta malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Sun ce kada a bari yayi amfani da siyasa a hukuntashi kamar yanda doka ta tanada.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hukumar Zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana Gwamna Chukwuma Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *