Monday, February 16
Shadow

Da Duminsa: Hukumar sojojin Najeriya sun bayyana cewa sojojin Amurka sun shigo yankin Arewa

Hukumar sojojin Najeriya ta tabbatar da zuwan sojojin Amurka su 100 jihar Bauchi.

Hukumar tace sojojin zasu taimaka ne wajan horas da sojojin Najeriya kan magance matsalar tsaro.

Hakan na zuwa ne bayan da a baya aka rika samun rahotannin cewa, jiragen kasar Amirka nata kawo maqamai Najeriya.

Karanta Wannan  Fitar da maniyi akai-akai na rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara - Masana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *