Wednesday, February 18
Shadow

Sabbin Bidiyon Mutuniyar Soja Boy, Iftihal Madaki, tsohuwar me saka Hijabi sun dauki hankula sosai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok wadda a baya ta shahara da saka Hijabi, amma daga baya aka ganta tana waka da Soja Boy, Iftihal Madaki ta saki Bidiyo da suka dauki hankula sosai.

An ga Iftihal Madaki sanye da wasu matsatstsun bakaken kaya inda take ta kwarkwasa.

Mutane da yawa na ta tambaya inda wasu ke cewa ko da yi ridda ne?

Karanta Wannan  Mijina ba zai sake neman takarar shugaban kasa ba, Tinubu zamuwa Yakin neman zabe saboda aikinsa na kyau>>Inji Matar tsohon shugaban kasa, Patient Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *