Thursday, February 19
Shadow

Ji yanda EFCC suka yi ta neman Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya musu wani Abu a yayin da suke masa tambayoyi amma yaki yi

Rahotanni sun bayyana cewa a kwanaki 2 da Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yi a hannun hukumar EFCC suna masa tambayoyi.

Sun yi fama dashi ya basu bayanai a ruhuce amma allambaran ya ki yadda ya rubuta wani bayani duk da matsin lambar da suka masa.

Hakan ya fito ne daga kafar The Cable wadda tace ta samo bayanin ne daga wata majiya a cikin EFCC din.

The Cable tace DSS sun dauki malam Nasiru Ahmad El-Rufai daga wajan EFCC a daren ranar Laraba bayan ya kwashe kwanaki 2 a hannun EFCC suna masa tambayoyi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kalar Nadin Rawanin da aka yiwa Rarara a wajan sarautar Sarkin Wakar kasar Hausa da aka masa ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *