
Hukumar ICPC tace kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai daga hannun EFCC.
Hukumar tace Malam Nasiru na hannunta a tsare.
Me yada labarai na hukumar J. Oko Odey ne ya bayyana haka i da yace sun kama malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da yammacin ranar Laraba, kamar yanda The Cable ta bayyana.
A baya dai The Cable tace DSS ne suka kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.