Saturday, June 27
Shadow

Kalli Sabon Bidiyon: Yanda Aga ga Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na tikar rawa daya dauki hankula

An ga wani sabon Bidiyo na gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke yana Tikar Rawa.

Dama dai can Gwamnan ya saba yin rawa, amma a wannan karin an ganshi yana rawa babu waqa babu kida.

Karanta Wannan  Gasar cin kofin nahiyar turai Real Madrid ta fara wasa da kafar Dama yayin data lakada Stuttgart daci 3-1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *