Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Sokoto ya yi rabon kudi da ya jawo masa yabo da suka

An ga Bidiyon yanda Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya rabawa mutanen jiharsa Kudi.

An ga Bidiyon gwamnan a tsaye gaban kudin wanda suke tare a gabansa.

Lamarin ya jawo masa yabo inda wasu kuma ke suka.

Karanta Wannan  Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da Yobe - Nimet

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *