Thursday, February 19
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Malama Hafsat me Karatun Qur’ani a Tiktok ta koka bayan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wanda zasu tafi ya fito bata ga sunanta ba

Tauraruwar Tiktok da ta shahara wajan Karatun Qur’ani da fadakarwa, Malam Hafsah ta koka da yanda Gwamnan Kanox Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wadanda zasu tafi suka fito, bata ga sunanta ba.

Ta yi Bidiyo a shafinta na Tiktok inda take kokawa da cewa ‘yan uwa da abokan arziki duk sun san da zuwanta kuma ana ta mata fatan Alheri amma gashi yanzu suna ya fito babu sunanta.

Karanta Wannan  Ga Bashi daga Gwamnatin Tarayya: Zaka iya neman daga Naira Miliyan 3 zuwa 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *