Friday, February 20
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon Yanda wani ya karya Azuminsa, ranar 2 ga wata saboda an masa Alkawarin Naira Dubu 10 kacal

Wannan wani ne da aka nuna Bidiyon sa yana karya Azuminsa a ranar 2 ga watan Ramadana, watau Jiya kenan.

A Bidiyon an ji wanda ya sashi ya karya Azumin na cewa zai bashi Dubu 10.

Ya bashi Biskit da Ruwa yasha kuma ya ci.

@abuaffan46

Wanan ba content bane dagaske natareshi dazu yakai dan iska wlh #goviral #trending #interview #fyp

♬ original sound – ✨abu-affan 001✅
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Kirista ya shiga Masallaci ya samu Liman ya mai karyar shi sabon musulunta ne, yana son a koya masa yadda ake sallah, Ko da Limamin yayi sujada sai ya zaro wuka ya caka mai fiye da sau 40

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *