Tuesday, August 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka raka dan majalisar Kano da gudu, ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa

Wannan dan majalisar wakilai daga jihar Kanone da aka raka da ihun bama yi da jifa a mazabarsa.

The Cable tace dan majalisa me wakiltar Dawakin Tofa/Tofa/Rimin Gado ne watau Tijjani Jobe akawa wannan abin.

An ga yanda matasa ke zaginsa suka jifarsa da duwatsu.

https://twitter.com/i/status/2026040436440097055

Karanta Wannan  Abin Kunya: Rashin Biyan kudin haya yasa an kulle ofisoshin jakadancin Najeriyar a kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *