Friday, March 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan wani ne da aka kama da zargin satar mashin a Kano

Wannan wani ne da wasu suka kama da mashin din sata a Kano.

An ga suna masa Bidiyon suna cewa ya kalli kyamara.

Saidai bai ce uffan ba.

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://www.tiktok.com/@mai.baban.suna/video/7613873429338475796?_r=1&_t=ZS-94STuXE98KH
Karanta Wannan  Jami'ar Turai ta baiwa Rarara Digiri na 3 watau Dr

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *