Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka tare hanya a kasar Ingila saboda siyarar shugaba Tinubu

Rahotanni sun nuna cewa, a tare hanya a kasar Ingila saboda ziyarar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kai kasar.

Wannan ba karamar girmamawa bace ga shugaba Tinubu.

Wannan ne karo na farko a cikin shekaru 37 da wani shugaban Najeriya ya je Ingila ziyarar aiki

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sadio Mane ya bayyana cewa wannan ne wasansa na karshe a gasar AFCON

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *