Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Tunda Maza sun kasa, Idan akwai wadda zata iya, ta min dinkin sallah kawai mu yi soyayya>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiya ta bayyana cewa, tunda maza sun kasa, soyayya da ita, tana neman mace ‘yar uwarta wadda zata mata dinkin Sallah.

Tace kawai a mata dinki ita kuma zata yadda su yi soyayya dama kowacece.

https://www.tiktok.com/@autamumunata/video/7618335781186243860?_r=1&_t=ZS-94n2ri3Knb7&sp_source=7537614245375297080

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya yin da yake jiran jirgi a Filin jirgin sama na Cairo, kasar Egypt domin shillawa zuwa Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *