
Bidiyon Musulmai a kasar Japan suna sallar idi ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.
Rahotanni sun bayyana cewa, Musulmai sun yi yawa a masallacin sai da aka rika bari wasu na shiga suna sallah wasu na fitowa.
Sai da aka yi hakan sau uku saboda yawan mutanen.