‘Yan kasar Amurka 2 ne suka makale sanadiyyar lalacewar kumbon da suka je dashi duniyar wata.
Rahotannin sun bayyana cewa, ranar 13 ga watan Yuni ne aka yi amannar zasu dawo amma dole aka daga dawowar tasu da sati 2 saboda matsalar da kumbonsu ya samu.
Yanzu dai sai nan da 26 ga watan Yuni ake sa ran zasu dawo Duniya.