
Wani Malamin Addinin Islama Bayerabe ya nemi mabiyansa su rika bashi lemun kwalba Pepsi dan ya musu addu’a, Bukatunsu su biya.
Malamin ya dauki hankula inda da yawa suka ce wannan abu da ya kawo babu shi a Addinin Musulunci.
A bangare daya kuma, Da yawan masu sharhi a kafafen sada zumunta sun zargi malamin cewa zai tara lemun ne ya sayar ya samu kudi.