Monday, March 23
Shadow

Wannan wane irin jin zafine? Wani dan Arewa dake Amfani da fanka 5 a dakinsa da AC ya dauki hankula

Wani dan Arewa dake amfani da fankoki 5 da AC a dakinsa saboda zafi ya dauki hankula.

Bidiyon dakin nasa ya karade kafafen sada zumunta bayan da wata ta dauka itama abin na bata mamaki.

Tace karafan sun yi yawa.

@maryama8543

Mata Allah ya kara mana hakkurin hada daki da rijalu😂😂

♬ original sound – MM KIDS😍
Karanta Wannan  Mutanen da suke juya gwamnatin Tinubu sun fi na Buhari haɗari – Dalung

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *