Friday, September 25
Shadow

Allah Sarki: Wannan matar tsohon Gwamnan jihar Kaduna ce da aka hana shiga cikin kotu inda akewa mijinta shari’a

Wannan matar tsohon gwamnan kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ce da aka hana shiga cikin kotu inda akewa mijinta shari’a.

An ganta a kofar kotun tana danna waya.

Saidai wasu sun ce daga baya an shigar da ita ta kofar baya.

Karanta Wannan  An shirya gagarumar zanga-zanga ranar 4 ga watan Fabrairu saboda karin kudin kiran waya da kaso 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *