Friday, June 26
Shadow

Bidiyo ya bayyana inda aka ce Sadiya Haruna ce ke fada da wata a Kasar Saudiyya

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka yi ikirarin cewa, Sadiya Haruna ce ake fada da ita a kasar Saudiyya.

Saidai Sadiya ta fito ta karyata Bidiyon inda tace Allah ya isa bata yafe ba.

Tace mijinta ya kirata akan Bidiyon hakanan mahaifiyarta ma ta kirata dan haka wanda ya wallafa Bidiyon bata yafe masa ba.

https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7621486374109072656?_r=1&_t=ZS-950gV18fbdo&sp_source=7537614245375297080
Karanta Wannan  Maganar janye 'Yansanda daga baiwa manyan mutane tsaro ba gudu ba ja da baya, Babu wanu Gwamna ki Minista da zan saurara saboda umarnin shugaban kasa ne>>Inji IGP Kayode Egbetokun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *