Monday, December 16
Shadow

Mutane na cewa an lalata Umar Bush, Kalli Bidiyonsa a Club din Legas yana rawa

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni sun watsu sosai cewa shahararren dan Tiktok,Umar Bush ya tafi Legas dan halartar taron bikin mawaki Davido.

An ganshi a jirgin sama shi da mabiyansa yayin da suke kan hanya.

Saidai bayan sun sauka, an ga Umar Bush da shigar Turawa a cikin gidan rawa, watau Club yana chashewa,wasu sun bayyana lamarin da cewa bai kamata ba inda wasu suka yaba.

@official_umar_bush

@umar bush official team tv @sadeeq_umar_bush @Fatiimah Jibrill @Abba G

♬ original sound – official Umar Bush team

Abindai jira aa gani yanzu shine haduwar Umar Bush da mawaki Davido.

Karanta Wannan  Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *